A cewar kamfanin dillancin labaran Ahlul Baiti (AS) - ABNA- 'yan kungiyar "Wane ne Husaini?" Sun raba buhunan abinci ga membobin iyalai 200 a wani karamin kauye a Tanzaniya, cikin 'yan Kwanani da suka gabata giwaye 20 sun kai hari a gonaki a kauyen Makmabara na kasar Tanzaniya, inda suka lalata yawancin amfanin gonakinsu. Membobin kungiyar "wane ne Husaini?" Reshen Arusha tare da Cibiyar Khatam Al-Anbia (A.S) sun ziyarci kauyen inda suka ba su tallafin abinci.

9 Nuwamba 2021 - 16:33